Labarin Wasanni: Sakamakon Wasannin Gasar Zakarun turai na Champions League.
A wasannin farko na cin gasar ta bana Wanda aka fara jiya Talata wasu kungiyoyin sun fara da kafar dama yayin da wasu Kuma suka fara da kafar hagu. Ga yadda sakamakon ya kasance:
Athletic Club 0- 2 Arsenal
PSV Eindhoven 1-3 Union St.Gilloisse
Benfica 2-3 Qarabag FK
Juventus 4-4 Borussia Dortmund
Real Madrid 2-1Marseille
Tottenham hostpur 1-0 Villarreal
Wasannin da za'a buga yau Laraba:
Olympiacos v Pafos FC
Slabia Prague v Bodoe /Glimt
Ajax v inter Milan
Bayern Munich v Chelsea
Liverpool v Athletico Madrid
Paris Saint German v Atlanta
0 Comments:
Post a Comment