Kasashe 9 da suka mallaki makamin kare dangi na nuclear

Kasashe 9 da suka mallaki makamin kare dangi na nuclear

Kasashen da suka mallaki makamin kare dangi na su 9 ne Duniya akwai Kasar Amurka, Rasha, China, Ingila,Faransa,Israila,North Korea, Pakistan da India Sai Kasar Iran wacce Kasashen yamma ke cewa tana aiwatar da shirin Samar da makamin wanda Hakan barazana ne a gare su.

Yawan Makamin kare dangi a duniya yakai 12,000 idan aka tattara duka yawan Makamin da kowace kasa ta mallaka.
makamin kare dangi makami ne da zai iya kashe miliyoyin Al'umma a lokaci guda tare kuma da yin mummunar Illa ga Kasar noma a duk inda aka jefa Shi.
A Kalla Mutane 110,000 zuwa 210,000 ne akayi hasashen sun Mutu a lokacin da Kasar Amurka ta jefa makamin atomic Bom a yankin Hiroshima da Nagasaki dake Kasar Japan a watan Agustan shekaran 1945.
kuma masana fasaha sun ce illar da makamin kare dangi na nukiliya zaiyi Sai ya nin-ninka wanda na atomic Bom yayi a Kasar ta Japan.

Ga jerin Kasashen da suka mallaki makamin kare dangi a duniya.

Article Translation in English Language.

There are 9 countries in the world that have nuclear weapons, including the United States of America, Russia, China, England, France, Israel, North Korea, Pakistan and India, except for Iran, which the West says is implementing a plan to produce the nuclear that threatens world's peace. 

The number of Nuclear weapons in the world is 12,000 when the total number of weapons that each country owns is collected. 
The nuclear weapon is a weapon that can kill millions of people at the same time and cause serious damage to the agricultural country wherever it is thrown. 
At least 110,000 to 210,000 people are estimated to have died when the United States dropped atomic bombs on Hiroshima and Nagasaki in Japan in August 1945. 
And experts say that the effects of the nuclear weapon will be twice that of the atomic bomb in Japan. Here is the list of countries that own nuclear weapons in the world.

1- Amurka 

2- Rasha

3- China

4-Ingila

5- Faransa

6- Israila

7- Koriya ta Arewa 

8- Pakistan

9- Indiya

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: