Yakin Duniya na biyu ya faru ne tsakanin Kasashen da ake kira masu gamayya da juna, (Jamus da Italiya da Japan) da kuma masu kawance da juna (Amurka da tarayyar sobiyat da Ingila da China). an fara yakin ne daga ranar 1 satumban 1939 zuwa ranar 2 satumban 1945.
Yakin Duniya na biyu shine Yaki mafi muni a tarihi da ya taba salwantar da rayukan Al'umma, inda Mutane Sama da miliyan 80 suka rasa rayukansu wanda yawancinsu fararen hulane.
Kuma a yakinne aka taba amfani da makamin kare dangi wanda Kasar Amurka ta jefa a garuruwan Hiroshima da Nagasaki Wanda yayi sanadin kashe rayukan japanawa Sama da dubu dari 200 tare da haifar da cututtuka da lalata tsirrai dake doron kasa da gurbata muhallin garuruwan Wanda Saida aka dauki lokaci mai tsayo kafin farfadowa daga illar makamin.
![]() |
Yadda makamin kare dangi ya zamar da Hiroshima da Nagasaki kufai. |
Za'a cigaba...
Article Translation in English Language.
The Second World War took place between the so-called Allies (Germany, Italy and Japan) and Allies (the United States and the Soviet Union, England and China). The war started from September 1, 1939 to September 2, 1945.
The Second World War was the worst war in history that has ever killed the lives of people, where more than 80 million people lost their lives, most of them civilians.
And in the war, the nuclear weapon that the United States dropped on Hiroshima and Nagasaki was used, which caused the death of over 200,000 Japanese people and caused disease and destruction of plants on the earth and polluted the environment of the cities where it took long time before recovering from the effects of the weapon.
To be continued...
0 Comments:
Post a Comment