Sakon mu kwana lafiya na masoya

 Sakon mu kwana lafiya na masoya


Wannan sakwannin mu kwana lafiya ne Wanda masoya ke tura ma junansu a lokutan kwanciyar barci domin kara inganta soyayyarsu da kara tabbatarwa da junansu irin yadda suke kula da junansu.

"Ina Maka fatan Alkairi masoyina, dafatan zan bayyana a cikin mafarkinka tamkar a rayuwa ta zahiri Ina mai murmushi da kallon idanuwanka, Mu kwana lafiya Habibi" 


"A daidai lokacin da na kwantar da kaina a bisa filon barci, babu wacce nake gani a idanuwana Sai kyakkyawar fuskarki cike da murmushi Kamar gonan audiga, Ina fatan Allah ya nunamin ranar da zan kasance miji a gare ki, kiyi barci lafiya rabin raina".

Article Translation in English Language.

This is a good night message that lovers send to each other at bedtime to improve their love and to confirm with each other the way they care for each other. 

"I wish you good luck my dear, I will appear in your dreams just like in real life, I am smiling and looking into your eyes, have a good night Habibi" 
"When I lay down on the floor to sleep, there is no one I can see in my eyes except your beautiful face full of smiles like the fields of cotton wool, I hope that God will show me the day when I will be a husband to you, sleep well my soul" .

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: