Kasar da tafi kowace kasa talauci a duniya

 

Kasar da tafi kowace kasa talauci a duniya

Talauci abune dake matukar tauye cigaban rayuwar Al'umma a duk inda aka samu yayi katutu, domin yakan hana Samarwa da Al'umma ababen more rayuwa na yau da kullum.

A cikin wannan mukalar zamu kawo maku Sunayen kasashe goma wadanda sune suka fi kowa talauci a duniya.

Kasar da tafi kowa talauci a duniya itace Kasar Sudan ta kudu wacce ke nahiyar Africa duk da tarin arzikin danyen man fetur da take dashi amma Al'ummarta sunfi kowa talauci a duniya.
Za'a iya alakanta wannan talaucin da halin da Kasar Ke ciki na yakin kabilanci tun bayan samun 'yancin kai daga makwafciyarta Sudan ta arewa a shekaran 2011.

Jerin Kasashe goma da suka fi kowa talauci a duniya.

Article Translation in English Language.

Poverty is something that greatly hinders the development of the community wherever it is found, because it prevents the community from providing daily infrastructure. 

In this article we will bring you the names of the ten countries that are the poorest in the world. 
The poorest country in the world is South Sudan, which is located in Africa despite the wealth of crude oil it has, but its people are the poorest in the world. 
This poverty can be related to the state of ethnic war that the country is in since gaining independence from its northern neighbor Sudan in 2011. 
List of ten poorest countries in the world.


1- Sudan ta kudu
2- Burundi
3- Afirika ta tsakiya
4- Jumhuriyar Kongo
5- Mozambique 
6- Niger 
7- Malawi
8- Liberia
9- Madagascar
10- Yemen

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: