Wayafi kowa kudi a duniya 2024

 Wayafi kowa kudi a duniya 2024


wadannan sune Jerin sunayen Masu kudin duniya Kamar yadda mujallar dake kididdige yawan arzikin attajiran Duniya Forbes ta fitar a wannan shekaran da muke ciki.

Wanda yafi kowa kudi a duniya shine Attajirin nan dan Kasar Amurka Mai suna Elon Musk wanda ke da kamfanin kera motoci na Tesla da kuma kafar sadarwan intanet na X wato twitter.
Mujallar ta kimanta kudinshi da dalar Amurka $232.1 Billion kwatan kwacin naira tiriliyan Dari uku da tamanin da biyar da biliyan dari biyar da talatin da hudu da miliyan dari hudu da arba'in da bakwai (N385,534,347,000,000.00) yawan dukiyarshi idan za'a raba wa mutanen Kasar Najeriya su miliyan 220, kowannensu Zai samu N1,750,000.

Translation of the Article in English Language 

These are the names of the richest people in the world. 
According to the magazine that calculates the wealth of the world's richest people, Forbes released this year. 

The richest person in the world is the American billionaire named Elon Musk who owns the Tesla car company and the X internet network that is Twitter. 
The magazine estimated his wealth at US$232.1 billion, a quarter of a trillion naira, three hundred and eighty-five billion, five hundred and thirty-four billion, and four hundred and forty-seven million (N385,534,347,000,000.00). 220 million people in Nigeria, each of them will get N1,750,000.

JERIN SUNAYEN ATTAJIRAN DUNIYA 10 DA SUKA FI KOWA KUDI A DUNIYA:
1
Elon Musk
Tesla, SpaceX
$232.1 Billion 
2
Jeff Bezos
Amazon
$202.1 Billion 
3
Bernard Arnault & family
LVMH
$175.7 Billion 
4
Mark Zuckerberg
Facebook
$174.5 Billion
5
Larry Ellison
Oracle
$169.8 Billion
6
Larry Page
Google
$142.0 Billion
7
Warren Buffett
Berkshire Hathaway
$135.7 Billion
8
Sergey Brin
Google
$135.6 Billon 
9
Bill Gates
Microsoft
$130.9 B
 $39 M | -0.03%
10
Steve Ballmer
Microsoft
$123.5 Billion


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: