Alomomin shigar ciki a watan farko suna da yawa amma na farkon sune daukewar zuwan al'ada da kumburan nonuwa da Tashin zuciya ba tare da amai ba, kaikayin hannu da sauran jiki Kamar ana tsingulin mutum.
Ciwon kasala da safiya, wanda zai iya faruwa a kowane lokaci na yini ko dare, sau da yawa yana farawa wata ɗaya zuwa biyu bayan samun ciki.
Duk da haka, wasu matan suna jin tashin zuciya a baya wasu kuma ba su ji.
Yawan fitsari. wacce ta samu ciki na iya samun kanta da yawan fitsari fiye da yadda ta saba. saboda yawan jinin da ke jikinki yana karuwa yayin daukar ciki, yana haifar da kodar ki sarrafa karin ruwan da ke zuwa cikin mafitsara.
Article Translation in English Language.
The symptoms of pregnancy in the first month are many, but the first ones are menstrual cramps, swelling of the nipples, heartburn without vomiting, tingling in the hands and other parts of the body.
Morning sickness, which can occur at any time of the day or night, often begins one to two months after conception.
However, some women feel nauseous in the past and others do not.
Excessive urination: A pregnant woman may find herself urinating more than usual.
because the amount of blood in a body increases during pregnancy, it causes kidneys to control the extra fluid that comes into the bladder.
0 Comments:
Post a Comment