me ake nufi da kalma mai harshen damo?

 me ake nufi da kalma mai harshen damo?


A harshen Hausa idan aka ce kalma mai harshen ana nufin kalma ce wacce take da ma'ana fiye da daya.

Misali:
kalmar Gari tana da ma'ana fiye da daya, 
Gari ana nufin wajen da al'umma ke rayuwa a gidanjensu da gonaki ko kasuwa, ana kiranshi da maraya.
Haka zalika idan ance Gari a wata jimlar ana nufin nikakken hatsi, misali Garin Masara ko Garin Gero Ko Garin dawa.

Misalin su a cikin jimla:
Zaria gari ne mai yawan Al'umma Masu tarin ilimi.
Garin dawa yana da dadin tuka tuwo.

Kalman gari tana da ma'ana mabanbanta a dukkanin jimlolin guda biyu.

Article Translation in English Language.

In Hausa language, when it's said "Kalma Mai harshen damo" , it means a word that has more than one meaning (homonym).

Example: 
The word "Gari" has more than one meaning in Hausa language.
'Gari' means a town or place where people live in their houses, farms or markets, in the same way, if you say Gari, it means milled grain, for example, Cornmeal, Millet, or Sorghum.


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: