Tsaro muhimmin abu ga cigaban kowa ce kasa, saboda haka ne yawancin kasashe ke ware makudan kidade a kasafin kudi domin inganta harkokin tsaronsu.
A wannan mukalan mun kawo maku jeren Kasashe 10 da suka fi kafin soji a duniya baki daya.
Article Translation in English Language.
Security is an important factor for the development of the country, that is why most countries allocate a lot of money in the budget to improve their security.
In this article, we have brought you a list of 10 countries that have the best military in the world.
Sunayen kasashen. | Ma'aunin karfinsu | Yawan sojojin Kasashen. |
---|---|---|
1-Amurka | 0.0699 | 2,127,500 |
2 - Russia | 0.0702 | 3,570,000 |
3 - China | 0.0706 | 3,170,000 |
4 - India | 0.1023 | 5,137,550 |
5 - Koria ta kudu | 0.1416 | 3,820,000 |
6 - Ingila | 0.1443 | 1,108,860 |
7 - Japan | 0.1601 | 328,150 |
8 - Turkiye | 0.1697 | 883,900 |
9 - Pakistan | 0.1711 | 1,704,000 |
10 - Italy | 0.1863 | 289,000 |
0 Comments:
Post a Comment