Mambobin kungiyar kasashen ECOWAS guda 15, sun hada da
Benin
Burkina Faso,
Cabo Verde,
Cote d'Ivoire,
Gambia,
Ghana,
Guinea,
Guinea-Bissau,
Liberia,
Mali,
Niger,
Nigeria,
Senegal,
Saliyo. Leone,
Togo.
Babban burin ECOWAS shi ne inganta hadin gwiwa a fannin tattalin arziki a tsakanin kasashe mambobin kungiyar domin inganta rayuwa da bunkasa tattalin arziki.
ECOWAS ta kuma dukufa wajen magance wasu matsalolin tsaro ta hanyar samar da rundunar wanzar da zaman lafiya a rikicin yankin. ECOWAS ta kafa yankin ciniki cikin 'yanci a shekarar 1990 kuma ta amince da kudin fito na bai daya a watan Janairun 2015.
Article Translation in English Language.
The members of the 15 ECOWAS countries, including
Benin
Burkina Faso,
Cabo Verde,
Cote d'Ivoire,
Gambia,
Ghana,
Guinea,
Guinea-Bissau,
Liberia,
Mali,
Niger,
Nigeria,
Senegal,
Saliyo. Leone,
Togo.
The main goal of ECOWAS is to promote economic cooperation among the member countries in order to improve life and economic development.
ECOWAS has also worked to solve some security problems by creating a peacekeeping force in the region. ECOWAS established a free trade area in 1990 and adopted a common tariff in January 2015.
0 Comments:
Post a Comment