Jerin shugabannin Najeriya da hotunansu

 

Jerin shugabannin Najeriya da hotunansu

Wadannan sune fuskokin shuwagabannin Najeriya wadanda suka mulki Kasar tun daga lokacin da ta samu 'yancin kai a 1960 har zuwa yau 2025.

Wanda ya fara zama Shugaban Kasar bayan samun 'yancin kai shine Dr Nnamdi Azikwe ya Mulki Kasar daga shekaran 1960 zuwa 1966 lokacin da aka yi juyin Mulki na farko a kasar.

Article Translation in English Language.

These are the photos of Nigerian leaders who have ruled the country since independence in 1960 until today 2025. 
The first to become the President of the country after independence was Dr Nnamdi Azikwe who ruled the country from 1960 to 1966 when the first coup d'état took place in the country.

1- Dr. Nnamdi Azikwe daga 1 October 1963 zuwa 16 January 1966)

Dr Nnamdi Azikwe


2- Janaral Johnson Aguiyi-Ironsi daga 16 January 1966 zuwa 29 July 1966) 



3- Janar Yakubu Gowon daga 1 August 1966 zuwa 29 July, 1975)


4-  Janaral Murtala Mohammed  daga 29 July 1975 zuwa 13 February 1976


5- General Obasanjo Olusegun daga 13 February 1976 zuwa 1 October 1979 da kuma mulkin farar hula daga 29 May 1999 zuwa 29 May 2007

6- Alhaji Shehu Shagari daga 1 October 1979 zuwa 31 December 1983


7- Janaral Muhammadu Buhari daga 31 December 1983 zuwa 27 August 1985 da kuma mulkin farar hula daga 29 May, 2010 zuwa 29 May 2015



8- Janaral Ibrahim-Babangida daga 27 August 1985 zuwa 26 August 1993

9- Ernest Shonekan daga 26 August 1993 zuwa 17 November 1993.


10- Janaral Sani Abacha daga 17 November 1993 zuwa 8 June 1998


11- Janaral Abdulsalami Abubakar daga 8 June 1998 zuwa 29 May 1999.


12- Umaru-Musa-Yar-Adua daga 29 May 2007 zuwa 5 May 2010


13- Goodluck Ebele Jonathan daga 29 May 2010 zuw 29 May 2015


14 Bola Ahmed Tinubu daga 29 May, 2024 zuwa yau...


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: