Mata masu kyau (kyawawa) a Kannywood

 

Wasu daga cikin kyawawan jarumai Mata na masana'antar film din Hausa wato kannywood wadanda suka yi fice a wajen Masu kallon fina-finan Hausa musamman a Arewacin Najeriya.

To amma duk da yake Shi kyau abune da kowane dan Adam akwai mizanimsa don haka baza mu'iya banbancewa ga wanda yafi kyau Ko tafi kowace kyau ba a wasana'antar don haka wannan zabi ne daya rage wa mai karatu ko bukatar sauko da hotunan cikin wayarsa.

Article Translation in English Language.

Some of the beautiful actresses of the Hausa film industry, Kannywood, who are popular among Hausa film viewers, especially in Northern Nigeria. 

But even though beauty is something that every human being has his own standards, so you can't distinguish who is the most beautiful actress in the Kennywood industry.












SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: