Sakon murnar zagayowar ranar haihuwa, sako ne da masoya da 'yan uwa ke aikewa wa mutum a duk lokacin da ranar da aka haife shi/ta ya zagayo.
A shekarun baya wannan al'adar zamu iya cewa bata a cikin Al'ummar hausawa, amma kasancewar Karin kusantar al'adun Kasashen yamma da hausawa ke yi yanzu lamarin yayi tasiri kwarai a cikin Al'ummar hausawa inda a wasu lokutan zaka ga masu hali na kashe makudan kudade a lokacin gudanar da irin wannan biki na zagayowar ranar haihuwa.
Hakanne yasa muka kawo maku kadan daga wasu lafuzan da ake aike ma Wanda ya kara shekara domin taya shi murnan zagayowar ranar haihuwarsa.
"Ina Rokon Allah madaukakin sarki ya kara ma rayuwarka da na iyalanka albarka, ya kuma baka ikon ganin wasu shekarun masu zuwa cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali da wasanta".
Barka da Karin Shekara.
" Ina maka fatan Alkhairi a cikin wannan ranar mai dunbin tarihi a gare ka, dafatan Allah madaukakin sarki ya baka ikon cin moriyar lafiya da lokacin da ya baka wajen bauta Mashi"
Barka da Karin Shekara.
Article Translation in English Language.
A happy birthday message is a message that loved ones and family members send to a person every time his/her birthday rolls around. In the past years, we can say that this tradition is missing in the Hausa community, but the fact that the Hausa people are getting closer to Western culture now has a great impact on the Hausa community, where sometimes you will see those who are wealthier spent a lot of money during this kind of birthday celebration.
That is why we have brought you some of the words that are sent to Wanda who has turned a year old to congratulate him on his birthday.
"I am asking God Almighty to bless your life and that of your family, and give you the ability to see the years to come in health and peace and play". Happy New Year.
"I wish you good luck on this historic day for you, may God Almighty give you the ability to enjoy health and the time he has given you to worship Him" Happy New Year.
0 Comments:
Post a Comment