An kasa Najeriya zuwa shiyyoyi shida wanda ake Kira (Political Zone) domin samun maslaha na rabe-raben mukaman shuganacin Kasar a majalisun tarayya.
Shiyyoyi guda shida sune:
1- Arewa maso yamma
2- Arewa ta tsakiya
3- Arewa maso gabas
4- Kudu maso yamma
5- Kudu maso kudu
6- Kudu maso gabas
A wannan mukalan zamu kawo maku jerin Sunayen jihohin Arewa ta tsakiya.
Jerin Sunayen jihohin Arewa ta tsakiya:
1- Niger
2- Kwara
3- Abuja
4- Kogi
5- Plateau
6- Nasarawa
7- Benue
wadannan sune yawan jihohin Arewa ta tsakiya guda bakwai 7 da ake dasu a Najeriya.
Article Translation in English Language.
Nigeria has been divided into six zones which are called (Political Zones) in order to have the interests of dividing the positions of of the country in the federal assemblies.
The six zones are:
1- Northwest
2- North Central
3- Northeast
4- Southwest
5- South-South
6- Southeast
In this article, we will bring you a list of North Central states.
List of North Central States Names: 1- Niger
2- Flow
3- Abuja
4- River
5- Plateau
6- Nasarawa
7- Benue
These are the 7 North Central states in Nigeria.
0 Comments:
Post a Comment