Kasashen da suka fi fadin kasa a duniya sune Kasashen Rasha (Russia) Canada China da Amurka, kasar Rasha itace tafi kowace kasa fadi a duniya mai fadin mil 6,323,142 mi². kasar Rasha kadai takai kaso 11 cikin dari na yawan fadin kasar duniya gaba daya.
Kasar Canada ita ce a mataki na biyu bayan kasar Rasha inda take da fadin murabba'in mil 3,511,022mi², sai kasar china mai fadin mil 3,624,807mi² a mataki na uku sannan kasar Amurka a mataki na hudu mai fadin mil 3,531,837mi².
Article Translation in English Language.
The largest countries in the world are Russia, Canada, China and the United States. Russia is the largest country in the world with an area of 6,323,142 mi².
Russia alone accounts for 11 percent of the total land area of the world. Canada is the second country after Russia where it has an area of 3,511,022 square miles, followed by China with an area of 3,624,807 square miles in the third place and the United States in the fourth place with an area of 3,531,837 square miles.
0 Comments:
Post a Comment