kasashen duniya nawane?

 kasashen duniya nawane?

Jimillan Kasashen dake duniya su 195 ne, wadanda ke da 'yancin kansu kuma mambobi a majalisar dinkin duniya su 193 sai Birnin Vertican da kasar Falasdinu .

A kwai Kasashe 55 dake karkashin mulkin mallakan wasu Kasashen masu cin gashin kansu Wadanda ke gudanar da gwamnatin Kasashen karkashin kulawan wadancan kasashen.

Article Translation in English Language.

The total number of countries in the world are 195, which are independent and members of the United Nations are 193 except the Vertican City and Palestine. 

There are 55 countries that are under the rule of some independent countries that run the government of the countries under the control of those countries.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: