Menene lambar TIN?
TIN Kebabbun lambobi ne guda goma 13 na frs ko kuma hukumomin karban haraji na jahohi dake bayarwa ga masu biyan haraji domin tantance dalilin biyan harajinsu, kuma kowani me biyan harajin yana da numbern tantance harajin guda daya ne kacal.
Hukuman Tattara Haraji Na Nigeria Tace Duk Wani Dan Nigeria Wanda Samunsa Yakai Biyan Haraji Yakamata Ya Mallaki Wannan lamba ta .
Su Waye Yakamata Su Biya Harajin?
Hukuman FRS na Nigeria yace duk Wani dan kasa dake Samun Kudaden Shiga Ta Hanyan Aiki Ko Kasuwanci Ko Masu Hannun Jari Da Sauransu Dole Su Mallaki Wannan lamba ta TIN, lambar na Taimaka wa masu Karban Haraji Wajen Bin Diddigin masu Biyan Haraji Na Tsawon Shekaru.
Yanda Ake Samun lambar Tin
*Ta Hanyan Yin Register A internet A Shafinsu Na Joint Task Board.
*ko Kuma Ziyartan Ofishin FRS Ko Hukuman Tattara Haraji Na Jihohi Mafi Kusa Dashi.
*Ko Kuma Ta Hanyan wakilai masu Tattara Haraji Wanda aka Tantancesu kuma Hukumar Ta Yarda da su
Abubuwa 3 Da Ake Bukata Domin Yin Wannan Register
@ Takardan Haihuwa Na Asali
@ Lamban Asusun Banki Na BVN
@ Ko Kuma Tsohuwan Numbern TIN Wanda Yake dashi a baya.
Ba Dole Bane Sai Da lambar TIN Zakayi Amfani Da Banki Game Da Abinda Mutane Suketa Yada Jita Jita Akai.
0 Comments:
Post a Comment