Alamar zuwan jinin haila yana banbanta tsakanin Mata, amma dai yawanci yana farawa ne da jin ciwon kafa da ciki ko mara sannan sai zubar jini daga farji.
Ƙarin alamun sun haɗa da:
Ciwon ciki ko kwankwaso
Ciwon baya
Kumburi da ciwon nono
Kasala da yawan Jin barci
Sauyin yanayi da rashin jin daɗi
Ciwon kai
Gajiya.
Article Translation in English Language.
Menstruation symptoms are different for women, but it usually starts with pain in the legs, stomach or pelvis and then bleeding from the vagina.
Additional symptoms include:
* Abdominal or pelvic pain
* Back pain Inflammation and breast pain
* Fatigue and excessive sleepiness * discomfort Headache
* Fatigue.
0 Comments:
Post a Comment