Iran da Amurka na shirin sabunta tattaunawa a tsakaninsu game da shirin Nukiliyan ƙasar Iran a birnin Istanbul na ƙasar Turkiya.

Kasashen Iran da Amurka na shirin tattaunawa a tsakaninsu game da shirin Nukiliyan ƙasar a ranar Juma'a a Istanbul, Babban birnin ƙasar Turkiya.
Inda Iran ta ce tana fatan samun ci gaba kan tsarin sake fara tattaunawar nukiliyar ƙasar da Amurka kamar yadda wasu rahotanni ke nuna cewa shugaban kasar ya ba da umarnin sake farfado da tattaunawar.

Sai dai Iran ta sanar a ranar Litinin cewa tana nazarin wasu matakai na diflomasiyya da kasashen yankin suka kafa domin sassauta takaddamar da ke tsakaninta da Amurka, tana mai cewa tana sa ran za a samar da tsarin tattaunawa a cikin kwanaki masu zuwa.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: