wace jiha ce tafi yawan kabilu a najeriya?

wace jiha ce tafi yawan kabilu a najeriya?

Jihar da tafi kowace jiha a Najeriya yawan kabilu itace jihar Taraba dake Arewacin Kasar inda take da yawan kabilu 77, Kabilu dake da rinjayen Al'umma a jihar sune kabilun 
Mumuye
Mambilla
Jukun
Kuteb
Wurkun
Yandang
Ndola
Ichen
Jenjo
Tiv
Fulani
Tigun
Jibu. 
Kabilun Fulani da Mumuye ne keda rinjayen Al'umma a arewacin jihar, yayin da Yankunan Kudu kabilar Jukun, Chamba, Tiv, Kuteb da Ichen keda rinjayen, sa Yankin tsakiyar jihar mai yawan kabilun Fulani, Mambilla, Ndola, Tigun, Jibu, Wurbo, da Daka.

Article Translation in English Language.

The state with the largest number of tribes in Nigeria is Taraba State which located in the Northern part of the country where it has a population of 77 tribes. 

The tribes that dominate the community in the state are 
Mumuye
Mambilla
Jukun
Kuteb
Wurkun
Yandang
Ndola
Ichen
Jenjo
Tiv
Fulani
Tigun
Jibu. 
The Fulani and Mumuye tribes dominate the community in the northern part of the state, while the southern regions are dominated by the Jukun, Chamba, Tiv, Kuteb and Ichen tribes. and Dhaka.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: