Jerin Sunayen sarakunan Zazzau

Jerin Sunayen sarakunan Zazzau

Sarakuna Kasar Zazzau sun fara Mulki ne tun kusan shekaru dari biyu kafin zuwan turawan mulkin mallaka Kasar nan, tun daga shekaran 1696 Sarakunan da ake kira Habe, suka fara mulkan Kasar zazzau zuwa 1701.

Article Translation in English Language.

The rulers of the Zazzau kingdom began to rule almost two hundred years before the arrival of the British colonialists in this country, from the year 1696 the rulers called Habe began to rule the city of Zazzau until 1701.

Jerin Sunayen sarakunan Have:
1- Bako Musa 1701 - 1703
2- Ishaq 1703 - 1704
3- Burema Ashaku 1704 - 1715
4- Bako IV Sunkuru 1715 - 1726
5- Muham dan Gungum 1726 - 1733
6- Uban Ba 1733 - 1734
7- Muham Gani 1734 - 1734
8- Abu Muham Gani 1734 - 1737
9- Dan Ashaku 1737 - 1757
10-Muham Abu III 1757 - 1759
11- Bawo 1759 - 1764
12- Yunusa 1764 - 1767
13- Yaqub 1767 - 1773
14- Aliyu 1773 - 1779
15- Cikkoku 1779 - 1782
16- Muham Mai Gam 1782 - 1806
17- Ishaq1806 - 1808
18- Muham Makau dan Ishaq Ja

Sai Sarakunan Fulani masu cin gashin kansu wanda Suka fara sarautar  daga 31 ga Disamba na 1808 zuwa 17 Mayu na 1821

Malam Musa ibn Suleima Ibn Muhamm Juni 1821 - 1835.
Yamusa i Mallam Kilba 1835 18 Disamba 1846.
Abd al-Karim ibn Abbas 6 Janairu 1847 zuwa 28 Fabrairu 1847.
Hammad ibn Yamu 15 Afrilu 1847 zuwa Afrilu 1854.
Muhamm Sani ibn Yamusa Afrilu 1854 zuwa Disamba 1854.
Sidi Abdul-Qadiri Musa, Janairu 1855 5 zuwa Augusta 1856.
Abd as-Salam ibn Muhammadu Ka'i 21 Satumba 1856 zuwa Augusa ko Nuwamba 1870.
Abd Alla ibn Hammad
(karon farko) 22 Nuwamba 1870 Janairu ko Juli.

1873 Abubakar ibn Musa (ya rasu a 1873) Augusta ko Satumba 1873 zuwa Nuwamba ko Disamba 1878.

Abd Alla ibn Hammad
(karo na biyu) 26 Disamba 1878 zuwa Janairu 1888.

Muhamm Sambo ib Abd al-Karim Janairu 1888 zuwa 13 Fabrairu 1897.
Usumanu Yero ibn Abd Alla
(ya rasu 1897) 17 Afrilu 1897 zuwa Maris 1903.

Muhamm Lawal Kwassau ibn Uthm Yero.

Sarakunan da suka yi Mulki karkashin turawan mulkin mallaka zuwa yanzu.
Startend;Rulers
March 19038 April 1903Sulayman (regent from 11 Sep 1902)
8 April 19039 November 1920Ali ibn Abd al-Qadir (d. 1924)
19201924Dallatu ibn Uthman Yero
19241936Ibrahim ibn Muhammad Lawal Kwassau (b. c.1886 - d. 1936)
1937August 1959Malam Jafar ibn Ishaq (b. 1891 - d. 1959)
September 19594 February 1975Muhammad al-Amin ibn Uthman (b. 1908 - d. 1975)
8 February 197520 September 2020Shehu Idris (b. 1936 - d. 2020)[10]
7 October 2020Ahmed Nuhu Bamalli (b. 1966)


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: