Sana'o in hausawa na gargajiya sana'o i ne Wanda aka san Al'ummar hausawa akai tun tali-tali tun kafin zuwan turawan mulkin mallaka kasar hausa.
Jerin ire-iren sana'o'in hausawa na gargajiya.
Kasuwaci.
Fatauci
Saƙa
Rini
Dukanci
Gini
Rinji ko fawa
Wanzanci
Farauta
Jima
Noma
Kiwo
ƙira
Sassaƙa
Article Translation in English Language.
Traditional Hausa crafts are the traditional crafts that the Hausa community has been known for since long before the arrival of the British colonialists in Hausa.
Here are the list of traditional Hausa crafts.
0 Comments:
Post a Comment