Shugaba Alassane Ouattara ya sake lashe zaben shugaban kasa a Ivory Coast, kamar yadda sakamakon wucin gadi ya nuna.
Hukumar zaben kasar mai zaman kanta ne ta sanar a yau litinin cewa dan takarar mai shekaru 83 ya lashe zaben karo na hudu da kashi 89.77 na kuri'un da aka kada.

0 Comments:
Post a Comment