Hukumar shirya jarabawar shiga jami'o in najeriya JAMB ta sanar da fara duba sakamakon jarabawar shiga jami'a Wanda aka fara ranar 24 ga wannan watan (Afrilu).
A cikin sanarwar, hukumar ta sanar da cewa dabilai miliyan daya da rabi 1,500,000 ne cikin Dalibai 1,955,069 da Suka rubuta jarabawar suka samun maki kasa da 200, yayin da Dalibai 420,415 kacal Suka Samu maki fiye da 200, yayin da kashi 1% cikin dari Suka Samu maki da ya haura 300.
Don haka duk Wanda yasan yayi jarabawar zai iya duba sakamakon jarabawar a shafin yanar gizon hukumar ta JAMB https://slipsprinting.jamb.gov.ng/CheckUTMEResults
Idan an shiga shafin sai a latsa alamar Check Result , sannan a Sanya lambar wayar da aka yi rijistan jamb din da ita Nan take zai nuna sakamakon jarabawar, sai ayi firintin din shi.
Ko Kuma yayi amfani ta hanyar tura sako da kalmar UTMERESULT a matsayin message sai ya tura zuwa GA wannan Lambobin 55019 Nan take za'a turo mashi da sakamakon jarabawan.
Amma a tabbatar an tura sakon ne da lambar wayar da aka yi rijistan jamb din da ita.
Article Translation in English Language.
Joint Admissions and Matriculation Board, JAMB has announced that the result of the Examination which is started on 24th of this month (April) is ready and can be checked via its main portal or SMS.
In the announcement, the board announced that 1,500,000 million of the 1,955,069 students who wrote the exam got less than 200 points, while only 420,415 students got more than 200 points, while 1% percent got more than 300 points.
Therefore, anyone who wrote the exam, can check the result on the JAMB website https://slipsprinting.jamb.gov.ng/CheckUTMEResults When you enter the page, click on the Check Result icon, then enter the phone number you registered JAMB with, It will immediately show the result of the exam, then print it.
You can also use SMS by sending a message with the word UTMERESULT as a message and sends it 55019, the result of the exam will be sent via sms shortly.
But make sure the message is sent with the phone number in which you registered jamb.
0 Comments:
Post a Comment