Hotunan Manyan Gine-Gine 10 mafiya tsayo a duniya.
A cikin Wannan mukalar zamu kawo maku Gine-Gine 10 mafiya tsayo a duniya tare da sunayen kasashen da suke da Kuma hotunarsu.
1- Burj Khalifa: Dubai, United Arab Emirates
2- Merdeka 118 Tower: Kuala Lumpur, Malaysia
3- Shanghai Tower: China
4- Makkah Royal Clock Tower: Saudi Arabia
5- Ping'an International Financial Center: China
6- Lotte World Tower: South Korea
7- One World Trade Center: New York, US
8- Guangzhou International Finance Center: China
9- Tianjin CTF Finance Centre: China
10- CITIC Tower: Beijing, China
0 Comments:
Post a Comment