Dan wasan gaban Athletico Madrid Alexander Sorloth ya kafa tarihin zura kwallaye 3 a cikin minti 11 a wasan Laliga da Suka lallasa Real Sociedad da ci 4-0.
Dan wasan Dan asalin Kasar Norway ya zura kwallon farko ne a mintuna 7 da fara wasan sannan ya zura ta biyu a minti 10 Kafin daga bisani ya zura ta uku a minti 11 da Kuma ta hudu a minti 30.
Rabon da a Samu irin wannan bajintar tun shekarun 1929 da 1941 Inda Carles Bestit da Valencia's Mundo Suka zura kwallaye uku-uku a cikin minti 15.
Article Translation in English Language.
Athletico Madrid striker Alexander Sorloth set a record of scoring 3 goals in 11 minutes in the La Liga match where they beat Real Sociedad 4-0.
The player from Norway scored the first goal at 7 minutes from the start of the game and scored the second at 10 minutes before he scored the third at 11 minutes and the fourth at 30 minutes.
This feat has been achieved since 1929 and 1941 when Carles Bestit and Valencia's Mundo scored three goals each in 15 minutes.
0 Comments:
Post a Comment