Barau I. Jibrin ya raba motoci 47 da babura 282 ga ‘yan Jam'iyyar APC a Kano.

Barau I. Jibrin ya raba motoci 47 da babura 282 ga ‘yan Jam'iyyar APC a Kano.

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya gudanar da rabon motoci 47 da babura 282 ga mambobin jam’iyyar APC a mazabar Kano ta Arewa a wani shirin tallafa wa ‘yan jam’iyya.

An gudanar da rabon ne a Kano, inda shugabannin jam’iyyar APC daga ƙananan hukumomi 13 suka samu tallafin. Wadanda suka amfana sun haɗa da shugabanni da sakatarori da sauran jami’an jam’iyya a matakin ƙasa.
Mataimakin Shugaban majalisar Dattijan, sanata Barau I. Jibrin ya raba motoci 47 da babura 282 ga ‘yan Jam'iyyar APC a Kano.

Sanata Barau ya bayyana cewa shirin na da nufin Sauƙaƙa zirga-zirgar ‘yan jam’iyya wajen gudanar da ayyukansu da Ƙarfafa tsarin siyasa a matakin ƙasa da Taimaka wa al’umma da inganta ayyukan jam’iyya da Kuma Ƙarfafa haɗin kai tsakanin shugabanni da mambobin Jam'iyyar.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: