Ƙasar Rasha Ta Mikawa Ukraine Gawarwakin Sojojinta 1,000 a Musayar Gawarwaki 41 na Rasha.

Ƙasar Rasha Ta Mikawa Ukraine Gawarwakin Sojojinta 1,000 a Musayar Gawarwaki 41 na Rasha.

Rasha ta mika wa Ukraine gawarwakin Sojojinta guda 1,000 a wani tsarin musayar gawarwaki a tsakanin ƙasashen, inda ita kuma Rasha ta karɓi gawarwakin sojojinta guda 41.

Kamfanin dillancin labaran Ukraine na RBC ya ruwaito cewa ɗan majalisa Shamsail Saraliev ne ya bayyana hakan, yana mai cewa an gudanar da wannan musayar ne a matsayin wani ɓangare na yarjejeniyar jin kai tsakanin ɓangarorin biyu.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: