Tattaunawa tsakanin jami’an ƙasar Iran da masu shiga tsakani daga Pakistan ta fara a birnin Islamabad, babban birnin Pakistan, inda ake ƙoƙarin nemo mafita ta diflomasiyya game da rikicin da ke ci gaba da ƙazanta tsakanin hadin gwiwar ƙasashen Amurka da Israi'la da Iran.
Rahotanni sun bayyana cewa ana gudanar da tattaunawar ne cikin matakan tsaro mai tsauri, yayin da ake sa ran samun ci gaba kan matakan sulhu da rage tashin hankali a yankin.

0 Comments:
Post a Comment