‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zanga a Tel Aviv na Israi'la Kan Yaƙin Iran.

‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zanga a Tel Aviv na Israi'la Kan Yaƙin Iran.

‘Yan sanda a birnin Tel Aviv sun tarwatsa daruruwan masu zanga-zanga a yay Asabar wadanda suka fito domin nuna adawa da hare-haren Isra’ila tare da Amurka kan Iran, wanda yanzu ya shiga wata na biyu.

Rahotannin kafafen yaɗa labarai na cikin gida sun ce an kama mutane har 18 zuwa yanzu, yayin da har yanzu dokokin takaita taruka a lokacin yaƙi ke ci gaba da aiki a ƙasar.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: