Sojojin Iran sun bayyana cewa sun harba makaman ruwa kan jirgin yakin Amurka na USS Abraham Lincoln, kamar yadda wata sanarwa ta gwamnati ta bayyana, tare da gargadi cewa za a iya sake kai harin idan sauran jiragen yakin suka kusanci yankin.
Sanarwar ta bayyana cewa: “An Kai hari kan jirgin ruwan USS Abraham Lincoln na Amurka da Makaman ruwa na Qader ne, lamarin da ya tilasta masa sauya matsayi.”
Sanarwar ta ambaci shugaban sojin ruwa, Admiral Shahram Irani, wanda ya ce motsin jiragen yakin na wannan rukuni “ana sa ido akai-akai… kuma da zarar wannan rundunar ta abokan gaba ta shiga cikin zangon makamanmu, za ta fuskanci manyan harin makaman ruwa daga sojin ruwa na Iran.”
News Translation to English Language.
Iran Military Says It Fired Missiles at US Aircraft Carrier.
Iran’s military announced that it fired cruise missiles at the US aircraft carrier USS Abraham Lincoln, according to a state-run television statement, warning of further strikes if the carrier strike group comes within range.
The statement said: “The Iranian Navy’s Qader cruise missiles (shore-based anti-ship missiles) targeted the USS Abraham Lincoln, forcing it to change its position.”
It cited Navy chief Admiral Shahram Irani, who said the carrier group’s movements are “constantly being monitored… and as soon as this hostile fleet comes within range of our missile systems, it will be subjected to powerful strikes by the Iranian Navy.”

0 Comments:
Post a Comment