Ƙasar Koriya ta Arewa ta Gudanar da Zaben Majalisar Dattijan ƙasar.

Ƙasar Koriya ta Arewa ta Gudanar da Zaben Majalisar Dattijan ƙasar.

Ƙasar Koriya ta Arewa ta gudanar da zaben Sabuwar Majalisar Dattijai, inda jaridun gwamnati suka nuna Shugaba Kim Jong Un yana kada kuri’a a wani wurin ma’adinan kwal, yana mai bayyana muhimmancin masana’antar kwal wajen cigaban tattalin arziki.

Hukumomin kasar sun bayyana cewa zaben wani muhimmin bangare ne na tsarin dimokuradiyyar kasar, yayin da ake kara jaddada rawar da masana’antu ke takawa wajen bunkasa tattalin arziki.

News Translation in English Language.

North Korea Holds Elections for Supreme People’s Assembly.

The Democratic People’s Republic of Korea (North Korea) has conducted elections for its Supreme People’s Assembly, with state media showing President Kim Jong Un casting his vote at a coal mine while highlighting the coal industry’s role in the country’s economic plans.

Authorities described the election as a key part of the nation’s political system, emphasizing the importance of industrial sectors in driving economic development.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: