Manchester United ta sha dakyar a hannun Fulham bayan ta samu nasaran doke ta da ci 3-1 a filin wasa na Old Trafford a wasan Premier League mako na 24
Manchester ce ta fara zura kwallaye har biyu a ragar Fulham kafin daga bisani ta farke duka kwallayen ana saura minti 9 a tashi wasan.
Sai dai murna ya koma ciki bayan da Benjamin Sesko ya Kara zura kwallo ta uku wanda ya ba Manchester United daman samun maki uku akan Fulham da Kuma cigaba da zama a mataki na 4 a teburin gasar da maki 41.

0 Comments:
Post a Comment