An karrama dalibin da yafi kowa hazaka a Jami'ar ABU Zaria da tallafin Naira miliyan 10

An karrama dalibin da yafi kowa hazaka a Jami'ar ABU Zaria da tallafin Naira miliyan 10

An karrama dalibin da yafi kowa hazaka a Jami'ar ABU Zaria da tallafin Naira miliyan 10 a lokacin bikin yayen dalibanta karo na 45.

Dalibin mai suna AYODELE JOSEPH BABALOLA Wanda ke sashin ilimin na'ura mai kwakwalwa ya samu kyautar tallafin karatu na SEPP naira miliyan ₦10m ne, bayan ya kammala karatunsa da CGPA 4.92.


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: