'Yan bindiga sun nemi kudin fansa naira miliyan 250 da babura 20 kafin su sako masu ibada 177 da suka sace a jihar Kaduna.
Kwanaki bayan yin garkuwa da mutane masu yawa, Hakimin Kauyen Kurmin Wali, Ishaku Dan’azumi, ya bayyana cewa ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da masu ibada kimanin 177 a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna sun nemi kudin fansa naira miliyan 250 da babura 20 domin su sake su.

0 Comments:
Post a Comment