Harin da Sojojin Rasha suka kai ta sama a Ukraine ya kashe mutane biyu tare da raunata kusan mutum 20.

Sojojin Rasha sun kashe mutane biyu tare da raunata kusan mutum 20 wadanda suka hada da yara biyu da wata mace mai ciki a wasu hare-hare daban daban, kamar yadda jami'an gwamnatin Ukraine suka sanar a yau Talata.

An kashe wasu ma'aurata masu shekaru 45 da 48 a Sloviansk a gabashin yankin Donetsk na ƙasar.

Sai dai dansu mai shekaru 20 ya tsira daga harin da aka kai a yankin da Rasha ta yi ikirarin cewa ta mamaye, in ji masu gabatar da kara na yankin.

A daya bangaren kuma wani jirgin ruwa mara matuki na kasar Rasha ya raunata kusan mutane goma sha biyu a kudancin birnin Odesa, inji sanarwan gwamnatin Ukraine din.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: