Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi kakkausar suka ga ƙungiyar NATO, inda ya ce kawancen Kungiyar bai bayar da wata muhimmiyar goyon baya ba a yayin yaƙin da Amurka da Israi'la ke yi da Kasar Iran, kuma ya nuna shakku ko za su tsaya tare da Amurka idan har rikici ya kara tsananta.
Trump ya bayyana cewa ƙungiyar ta kasa nuna goyon bayanta yayin rikicin Iran da Amurka da Israi'la, lamarin da ya jefa makomar haɗin Kungiyar ta NATO cikin ayar tambaya.
_1.jpeg)
0 Comments:
Post a Comment