Jirgin ruwan fasinja dauke da mutane sama da 350 ya nutse a kasar Philippines, inda akalla mutane 18 suka mutu.

Jami’an tsaron gabar ruwan ƙasar sun ce kawo yanzu an ceto akalla mutane 317, yayin da ake cigaba da neman wasu 24.

Hatsarin ya afku ne a tsakar daren yau Litinin yayin da jirgin fasinjan mai suna MV Trisha Kerstin 3, ke kan hanyarsa ta zuwa tsibirin Jolo da ke kudancin Sulu bayan ya tashi daga tashar jiragen ruwa na Zamboanga na ƙasar Philippines.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: