Daruruwan mutane ne suka fito zanga-zanga a birnin Minneapolis na kasar Amurka Saboda da kashe mutane biyu da jami'an ICE suka yi a cikin wata daya.

Daruruwan masu zanga-zanga ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Minneapolis na kasar Amurka, inda suke neman a yi adalci kan kisan gillar da jami'an shige da ficen ƙasar, ICE suka yi wa wani Ba'amurke mai suna Alex Pretti. 
Wannan dai shi ne karo na biyu da jami'an ke kashe mutum a Jihar na Minneapolis a cikin wannan watan.

Kisan farko ya faru ne a farkon wannan watan, inda aka nuna bidiyon wani jami'i ya harbi wata mata a cikin mota a lokacin da suke takaddama da wani jami'in ICE.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: