Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aiyana komawa jam’iyyar APC a hukumance.

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aiyana komawa jam’iyyar APC a hukumance.

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aiyana komawa jam’iyyar APC a hukumance.

Gwamnan ya koma jam’iyya mai mulki ne a yau Litinin a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnatin Kano.

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ne ya tarbe shi cikin jam’iyyar tare da mataimakin shugaban majalisar dattawa; Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Sanata Barau Jibrin; karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Ata; da sauran shugabannin jam'iyyar.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: