Sakamakon Wasannin Premier League mako na 9

Sakamakon Wasannin Premier League mako na 9

A yau asabar ne wasu daga cikin kungiyoyin kwallon kafar dake fafatawa a gasar Premier League suka buga wasanninsu na tara (9) a cigaba da wasannin gasar Premier League ta ba na 2025.

Daya daga cikin wasanni hudun da aka buga a yau sune tsakanin Chelsea da Sunderland inda Chelsea ta yi rashin nasara Stamford Bridge da ci 2-1.
Sai wasa tsakanin Newcastle United da Fulham inda Newcastle din ta doke Fulham da ci 2-1.
Sai Manchester United wacce ta lallasa Brighton da ci 4-2 a filin wasa na Old Traford.
Sai Brendford wacce ta doke Liverpool da ci 3-2.
Wannan shine karo na hudu a jere da Liverpool ke yin rashin nasara a gasar ta premier league lamarin da yasa ta zamiyo daga saman teburin zuwa mataki na 6.




SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: