Barcelona ta doke Real Madrid da ci 4-3 a wasan El Clasico a Filin wasa na Camp Nou

Barcelona ta doke Real Madrid da ci 4-3 a wasan El Clasico a Filin wasa na Camp Nou

Barcelona ta samu nasaran doke babbar abokiyar hamayyarta Real Madrid da ci 4-3 a wasan Laliga mako na 35 da Suka buga a Filin wasa na Camp Nou.

Real Madrid ce ta fara zura kwallon farko a bugun fanareti a minti 5 da fara wasan Inda Mbappe ya zura kwallon Kafin daga bisa ni ya Kara kwallo ta biyu a ragar Barcelonan a mintuna 15.

Sai dai Barcelona nan ta yunkuro Inda ta farke kwallayen duka biyu ta Kuma Kara biyu a ragar Real Madrid din a mintuna na 19 da 32 da 35 da Kuma 45 ta hannun Yan wasanta Eric Garcia da Lamine Yamal da Raphinha Wanda ya zura kwallo ta uku da ta hudu.

Sai dai ita ma Real Madrid din ta kara kwallo ta uku a ragar Barcelona a mintuna na 70 ta hannun Kylian Mbappe Inda aka tashi wasan 4-3.

Yanzu dai Barcelona ta ba Real Madrid din tazaran maki bakwai a teburin Laliga yayin da ya rage wasa uku kacal a kammala gasar ta bana.

Article Translation in English Language.

Barcelona defeated its main rival Real Madrid 4-3 in the 35th LaLiga match at the Camp Nou Stadium. 

It was Real Madrid that scored the first goal in the penalty kick at 5 minutes from the start of the game, where Mbappe took the penalty and scored. 

However, Barcelona had comeback and equalized both goals and added another two goals to Real Madrid net in the 19th, 32nd, 35th and 45th minutes through Eric Garcia, Lamine Yamal and Raphinha who scored the third and fourth goals. 

However, Real Madrid also scored a third goal against Barcelona in the 70th minute by Kylian Mbappe where the match was ended 4-3. Barcelona has now given Real Madrid a gap of seven points in the La Liga table with only three games remaining in this year's league.


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: