An haifi Bassirou Diomaye Faye a garin Ndiaganiao dake yammacin M'Bour na Kasar Senegal a ranar 25 March 1980, yayi makarantar firamari a mahaifarsa sannan ya wuce M'Bour inda yayi sakandire.
bayan kammala karatun sakandirensa ne Sai ya tafi jami'ar Cheikh Anta Diop University inda yayi digirinsa na farko dana biyu a fannin Shari'a (Law).
Bassirou Diomaye Faye yayi aiki a ma'aikatar Kula da haraji inda anan ne ya hadu da mai gidansa a siyasa Ousmane Sanko madugun adawar kasar a lokacin mulkin Macky sall.
Article Translation in English Language.
Bassirou Diomaye Faye was born in Ndiaganiao town, west of M'Bour, Senegal, on March 25, 1980.
After completing his secondary education, He went to Cheikh Anta Diop University where he obtained his first and second degree in the field of Shari'a (Law).
Bassirou Diomaye Faye worked at the Ministry of Taxation where he met his political boss, Ousmane Sanko, the leader of the opposition during the Macky Hall regime.
0 Comments:
Post a Comment