Kungiyar kwallon kafar Manchester City tayi rashin nasara a hannun babbar abokiyar hamayyarta, Manchester United da ci 2-1 a gasar premier league da suka buga tsakaninsu a Filin wasa na Emirate dake Birnin Manchester United.
Dan wasan Manchester city Gvadiol ne ya fara zura kwallon farko a ragar United a mintuna 18 kacal da fara wasan inda aka tafi hutun rabin lokaci Manchester city din na da kwallo daya.
Bayan an dawo hutun rabin lokaci ne Manchester United ta samu nasaran rama kwallon a bugun fanareti inda dan wasanta Kuma kaftin din kungiyar Bruni Fernendense ya zura kwallon kafin daga bisa ni Amad Dialo ya zura ta biyu a ragar City a mintuna na 90 Wanda hakan ya ba United din nasara da ci 2-1.
Latsa wannan alamar domin kallon yadda aka zura kwallayen.
Article Translation in English Language.
The Manchester City football club lost to its main rival, Manchester United with a score of 2-1 in the Premier League match played between them at the Emirates Stadium in Manchester Derby.
Manchester City player Gvadiol scored the first goal in United's goal just 18 minutes after the start of the game where Manchester City had one goal at half time.
After the half-time break, Manchester United won the penalty kick where their player and team captain Bruni Fernendense scored the goal before Amad Dialo scored the second goal against City for United in the 90th minute.
Click on the below link to see how the goals were scored.
0 Comments:
Post a Comment