Kungiyar kwallon kafar Real Madrid tayi canjaras 3-3 da Real Madrid a wasan laliga karo na 17 da suka buga.
Dan wasan rayo vallecano, Unai López ne ya fara zura kwallo a ragar real Madrid a mintuna 4 kacal da fara wasan kafin daga bisani Abdul mumin ya Kara kwallo ta biyu a mintuna na 36.
Sai dai Real Madrid din tayi kokari inda ta rama kwallayen biyu kafin aje hutun rabin lokaci ta hannun Federico Valverde da Jude Bellingham a mintuna na 39 da 45.
Bayan an dawo hutun rabin lokaci Real din ta zura kwallo ta uku a ragar Rayo din ta hannun Rodygo a mintuna na 56 amma Sai Isi Palazón ya farke kwallon a mintuna na 64 inda aka tashi wasan 3-3.
Yanzu dai Real Madrid ce a mataki na 2 a teburin gasar da maki 37 yayin da babban abokiyar hamayyarta ke mataki na 1 da maki 38.
Article Translation in English Language.
The Real Madrid football club drew 3-3 with Real Madrid in the 17th league match they played.
Rayo Vallecano's player, Unai López scored the first goal against Real Madrid just 4 minutes into the game before Abdul Mumin added the second goal in the 36th minute.
However, Real Madrid tried and played well to equalize the two goals before the half-time break through Federico Valverde and Jude Bellingham in the 39th and 45th minutes.
After the half-time break, Real scored the third goal against Rayo through Rodygo in the 56th minute, but Sai Isi Palazón scored in the 64th minute to tie the game 3-3.
Now Real Madrid is in the 2nd level in the league table with 37 points while its main rival is in the 1st level with 38 points.
0 Comments:
Post a Comment