Dan wasan gaba na Super Eagles da Atalanta Ademola Lookman ya zama gwarzon dan kwallon Afirka na 2024 CAF bayan ya doke Achraf Hakimi dan kasar Morocco dake taka leda a kungiyar kwallon kafar PSG na faransa, da Simon Adingra dan kasar Ivory Coast dake wasa a kungiyar kwallon kafar Brighton na Ingila, da Serhou Guirassy dan kasar Guinea dake buguwa kungiyar kwallon kafar Borussia Dortmund kwallo, sai Ronwen Williams dan kasar Afrika ta kudu dake wasa a kungiyar kwallon kafar Mamelodi Sundowns.
Ademola lookman yayi bajinta a kakan wasannin da ta gabata Inda ya zura kwallaye uku a wasan karshe na cin kofin karamin gasar zakarun turai na Europa Inda kungiyarsa Atlanta ta doke Bayern Leverkusen da ci 3-0 .
Ademola lookman ya zama dan najeriya na shida a tarihin da ya taba lashe wannan gasar tun lokacin da Rashidi Yekini ya fara lashe kyautar a shekaran (1993), da Emmanuel Amuneke a shekaran (1994) da Nwankwo Kanu a shekarun 1996 da 1999 da Victor Ikpeba a shekaran 1997 sai Victor Osimhen Wanda ya lashe kasar a bara, 2023.
Article Translation in English Language.
Super Eagles and Atalanta striker Ademola Lookman has been named the 2024 CAF African Footballer of the Year after beating Morocco's Achraf Hakimi, who plays for PSG in France, and Simon Adingra, who plays for Ivory Coast and Brighton football team of England and Serhou Guirassy from Guinea who plays in the Borussia Dortmund football team and Ronwen Williams from South Africa who plays in the football team Mamelodi Sundowns.
Ademola Lookman performed well in last Season where he scored three goals in the final of the Europa Championship where his team Atlanta defeated Bayern Leverkusen with a score of 3-0.
Ademola Lookman became the sixth Nigerian in history to win this Prestigious Award since Rashidi Yekini who won the award in 1993, Emmanuel Amuneke in 1994, Nwankwo Kanu in 1996 and 1999 and Victor Ikpeba. in 1997 then Victor Osimhen won the country last year, 2023.
0 Comments:
Post a Comment