Luis Van Gaal ya yaba da kokarin Chris Smalling

kociyan kungiyar kwallon kafar ManchesterUnited ya yaba ma dan wasan bayan kungiyar Chris smalling duk da shan kashin da suka yi a hannun kungiyar kwallon kafar Middlesbrug  da ci 3-1 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a gasar Capital One Cup wanda hakan  ya kawo karshen United din a gasar ta bana.

manufar mu itace muga mun da dada ma duk wani ma,abuci jin harshen hausa a duk inda yake aduniya.

0 $type={blogger}: