Gwamnatin Tarayya ta bayar da izinin bincike kan shugaban Hukumar EFCC, Ibrahim Lamorde game da zargin da ake masa na yin rufda ciki da naira tiriliyan daya (N1tr) na kudaden da hukumar ta kwato daga hannun wadanda sukaci amanar kasa.
binciken ya fito ne daga ma,aikatan shari'a biyo bayan korafin da shugaban Hukumar la'akari da tsarin tafiyan tsaro, George Uboh ya shigar ta hannun babban lauya kuma sakataren ma'aikatan tsaron Nigeria Mr Abdullahi Yola a ranan 18 ga watan satumban daya gabata.
Mr. Uboh ya umurci hukumar da tayi bincike akan tsoffin shuwagabannin hukumar kana kuma a gurfanar da duk wanda aka samu da laifin.
A halin yanzu dai ma'aikatan shari'a ta aika ma shugaban hukumar ta EFCC Ibrahim Lamorde da takardan bincike a kansa mai dauke da kwanan wata "8 ga watan octoba 2015".
cikin zarge-zargen da ake ma Lamorde harda yadda ya jagoranci tawagar bincike ta hukumar ta EFCC a shekaran 2003 da 2007 da kuma bincike akan yadda ya gudanar da shugabancin riko na hukumar a lokacin da tsohon shugaban hukumar , Nuhu Ribado ya tafi karo ilimi a shekaran 2007 zuwa 2008.

0 Comments:
Post a Comment