Ismael Saibari ya zura ƙwallon farko daga ƙasar Afirka a Gasar Kofin Duniya na FIFA 2026

Ismael Saibari ya zura ƙwallon farko daga ƙasar Afirka a Gasar Kofin Duniya na FIFA 2026

Dan wasan Morocco, Ismael Saibari, ya shiga tarihi bayan ya zura ƙwallon farko da wata ƙasar Afirka ta ci a Gasar Kofin Duniya na FIFA 2026, a wasan da Morocco ta tashi canjaras 1-1 da Brazil a rukunin C. Saibari ne ya fara jefa kwallo a ragar Brazil bayan kyakkyawan hari da Morocco ta kai, kafin Vinícius Júnior ya farke wa Brazil daga baya. 

Nasarar da Saibari ya samu ta sanya sunansa cikin tarihin gasar, yayin da Morocco ta nuna ƙwazo a karawarta da ɗaya daga cikin ƙasashen da ake ganin za su iya lashe kofin duniya. 

0 $type={blogger}: