An fara aikin ƙidayar jama’a a ƙasar Indiya a ranar Laraba, 1 ga watan Afrilu, a ƙasar da ta fi kowacce yawan jama’a a duniya.
Ana sa ran aikin zai ɗauki kusan shekara guda ana gudanar da shi, domin tantance yawan al’ummar ƙasar da ke nahiyar Asiya, waɗanda adadinsu ya haura biliyan 1 da miliyan 400.
Hukumomin ƙasar sun bayyana cewa ƙidayar na da matuƙar muhimmanci wajen tsara manufofi da shirye-shiryen ci gaban ƙasa, da kuma inganta rabon albarkatu ga al’umma.
News Translation in English Language.
India Begins National Census Amid Record Population.
India, the world’s most populous country, began its national census on Wednesday, April 1.
The year-long exercise aims to accurately count the country’s population, which has now exceeded 1.4 billion people.
Officials emphasized that the census is crucial for planning national policies, allocating resources, and guiding development programs across the country.

0 Comments:
Post a Comment